Ishaya 2:11 - Littafi Mai Tsarki11 Rana tana zuwa sa'ad da girmankan 'yan adam zai ƙare, zai kuma lalatar da fāriyar 'yan adam. Sa'an nan Ubangiji ne kaɗai za a ɗaukaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Za a ƙasƙantar da mai girman kai za a kuma lalatar da fariyar masu ɗaga kai; Ubangiji kaɗai za a ɗaukaka a wannan rana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |