Ishaya 2:10 - Littafi Mai Tsarki10 Za su ɓuya a cikin kogwannin duwatsu, ko su haƙa ramummuka a ƙasa, suna ƙoƙarin tserewa daga fushin Ubangiji, ko su ɓuya daga ikonsa da ɗaukakarsa! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Ku tafi cikin duwatsu, ku ɓuya cikin ƙasa daga razanar Ubangiji da kuma darajar ɗaukakarsa! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |