Ishaya 19:4 - Littafi Mai Tsarki4 Zan ba da Masarawa a hannun azzalumi a hannun mugun sarki kuma da zai mallake su. Ni, Ubangiji Mai Runduna, na faɗi wannan.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Zan ba da Masarawa ga ikon azzalumi shugaba, mugun sarki kuma zai yi mulki a kansu,” in ji mai girma, Ubangiji Maɗaukaki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |