Ishaya 19:25 - Littafi Mai Tsarki25 Ubangiji Mai Runduna zai sa musu albarka, ya ce, “Zan sa muku albarka, ke Masar, jama'ata, da suke Assuriya wadda na halitta, da ke kuma Isra'ila zaɓaɓɓiyar jama'ata.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Ubangiji Maɗaukaki zai albarkace su, yana cewa, “Albarka ta tabbata ga Masar, mutanena, Assuriya aikin hannuna, da kuma Isra’ila gādona.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |