Ishaya 19:19 - Littafi Mai Tsarki19 A wannan rana, za a gina wa Ubangiji bagade a ƙasar Masar, za a keɓe masa ginshiƙi na dutse a kan iyakar Masar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 A wannan rana za a kasance da bagade ga Ubangiji a tsakiyar Masar, da kuma ginshiƙin dutse Ubangiji a iyakarta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |