Ishaya 19:16 - Littafi Mai Tsarki16 Lokaci zai yi in da zuciyar mutanen Masar za ta narke kamar mata. Za su yi rawar jiki da razana lokacin da suka ga Ubangiji Mai Runduna ya miƙa hannunsa don ya hukunta su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 A wannan rana Masarawa za su zama kamar mata. Za su yi rawar jiki lokacin da Ubangiji Maɗaukaki ya ɗaga hannu a kansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |