Ishaya 18:4 - Littafi Mai Tsarki4 Ubangiji ya ce mini “Zan duba daga samaniya a hankali kamar yadda raɓa take saukowa a natse da gumin dare a lokacin girbi, hasken rana kuma a yini. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Ga abin da Ubangiji ya faɗa mini, “Zan yi shiru in kuma duba a hankali daga mazaunina, kamar ƙuna mai zafi a hasken rana, kamar girgijen raba a lokacin girbi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |