Ishaya 18:3 - Littafi Mai Tsarki3 Kowane mutum da yake a duniya ya kasa kunne, kowannen da yake zaune a duniya, ya duba tutar, alama da za a ɗaga sama a ƙwanƙolin duwatsu, ya kasa kunne ga busar ƙaho! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Ku dukan mutanen duniya, ku da kuke zama a duniya, sa’ad da aka ɗaga tutar a kan duwatsu, za ku gan shi, sa’ad da kuma aka busa ƙaho, za ku ji shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |