Ishaya 16:5 - Littafi Mai Tsarki5 Sa'an nan wani daga cikin zuriyar Dawuda zai zama sarki. Zai mallaki jama'a da aminci da ƙauna. Zai aikata abin da yake daidai da hanzari, zai sa a aikata adalci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Da ƙauna za a kafa kursiyi; da aminci mutum zai zauna a kansa, wani daga gidan Dawuda, wani wanda ta shari’antawa yakan nuna gaskiya ya hanzarta yin adalci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |