Ishaya 16:4 - Littafi Mai Tsarki4 Ku bar mu mu zauna ƙasarku. Ku kāre mu daga masu neman hallaka mu.” Zalunci da hallakarwa za su ƙare, masu lalatar da ƙasar za su ƙare. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Ku bar Mowabawa masu gudun hijira su zauna tare da ku; ku zama mafakarsu daga mai neman hallaka su.” Mai danniya zai zo ga ƙarshe hallaka kuma za tă daina; masu lalatar da ƙasa za su kare အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |