Ishaya 15:7 - Littafi Mai Tsarki7 Mutane sun haye kwarin Larabawa, suna ƙoƙari su tsere da dukan abin da suka mallaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Saboda haka dukiyar da suka tara suka kuma ajiye sun ɗauka suka ƙetare Rafin Arabim da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Wannan shi ne jawabin da Allah ya yi a kan dabbobin da suke kudancin hamada, “Jakadu sun yi tafiya a ƙasa mai hatsari, inda zakoki suke, inda macizai masu dafi da macizai masu tashi sama suke. Suna labta wa jakunansu da raƙumansu kayayyaki masu tsada da za su kai gaisuwa ga al'ummar da ba za ta taimake su da kome ba.