Ishaya 15:3 - Littafi Mai Tsarki3 Mutane a tituna sun sa tsummoki a jikinsu, suka taru a filayen taruwa na birni da a kan rufin ɗakuna, sai makoki suke suna ta kuka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 A tituna sun sa tsummoki a jikunansu; a kan rufin ɗakuna da kuma dandalin taruwa dukansu sai makoki suke yi, sun kwanta suna kuka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |