Ishaya 15:2 - Littafi Mai Tsarki2 Mutanen Dibon sun hau kan tuddai don su yi kuka a matsafarsu. Mutanen Mowab suna kuka da baƙin ciki saboda biranen Nebo da Medeba, sun aske kawunansu da gyammansu saboda baƙin ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Dibon ya haura zuwa haikalinta, zuwa masujadan kan tudu don tă yi kuka; Mowab ta yi ihu a kan Nebo da Medeba. An aske kowane kai an kuma yanke kowane gemu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |