Ishaya 14:8 - Littafi Mai Tsarki8 Itatuwan fir da itatuwan al'ul na Lebanon suna murna da faɗuwar sarkin! Ba wanda zai tasar musu da sara! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Har itatuwan fir ma da kuma al’ul na Lebanon suna murna a kanka suna cewa, “Yanzu da aka ƙasƙantar da kai, babu wani mai yankan katakon da ya zo yă yanka mu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |