Ishaya 14:24 - Littafi Mai Tsarki24 Ubangiji Mai Runduna ya rantse, ya ce, “Abin da na riga na shirya, haka zai faru. Abin da na yi niyyar yi, za a yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Ubangiji Maɗaukaki ya rantse, “Tabbatacce, kamar yadda na riga na shirya, haka zai kasance, kuma kamar yadda na nufa, haka zai zama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |