Ishaya 14:23 - Littafi Mai Tsarki23 Zan su Babila ta zama fadama, mujiyoyi za su zauna a can. Zan kuwa share Babila da tsintsiyar da za ta share kome. Ni, Ubangiji Mai Runduna, na faɗa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 “Zan mai da ita wuri domin mujiyoyi da kuma fadama; zan share ta da tsintsiyar hallaka,” Ni Ubangiji Maɗaukaki na faɗa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |