Ishaya 14:21 - Littafi Mai Tsarki21 A fara yanyanka su! 'Ya'ya maza na sarkin nan za su mutu saboda zunuban kakanninsu. Daga cikinsu ba wanda zai taɓa mallakar duniya, ko ya cika ta da birane. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 A shirya wuri don a yayyanka ’ya’yansa maza saboda zunuban kakanninsu; kada a reno su su gāji ƙasar su cika duniya da biranensu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |