Ishaya 13:9 - Littafi Mai Tsarki9 Ranar Ubangiji tana zuwa, muguwar rana ce ta zafin fushinsa. Za a mai da duniya jeji, a hallaka kowane mai zunubi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Duba, ranar Ubangiji tana zuwa, muguwar rana, mai hasala da zafin fushi, don ta mai da ƙasar kango ta kuma hallakar da masu zunubi da suke cikinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |