Ishaya 13:8 - Littafi Mai Tsarki8 Dukansu za su firgita, azaba za ta ci ƙarfinsu kamar mace wadda take shan azabar naƙuda. Za su dubi juna a tsorace, fuskokinsu za su cika da kunya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Tsoro zai kama su, zafi da azaba za su ci ƙarfinsu; za su yi ta murɗewa kamar mace mai naƙuda. Za su dubi juna a tsorace, fuskokinsu a ɓace. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |