Ishaya 13:21 - Littafi Mai Tsarki21 Za ta zama wurin zaman namomin jejin hamada, inda mujiyoyi za su yi sheƙarsu. Jiminai za su zauna a can, awakin jeji za su yi ta warnuwa a cikin kufanta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Amma halittun hamada za su kwanta a can, diloli za su cika gidajenta; a can mujiyoyi za su zauna, a can kuma awakin jeji za su yi ta tsalle. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |