Ishaya 13:16 - Littafi Mai Tsarki16 Sa'ad da suke cikin halin ƙaƙa naka yi, za a fyaɗa 'ya'yansu ƙasa, su mutu. Za a washe gidajensu, a yi wa matansu faɗe.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Za a fyaɗa ’ya’yansu a ƙasa su yi kucu-kucu a idanunsu; za a washe gidajensu, a kuma kwana da matansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |