Ishaya 13:11 - Littafi Mai Tsarki11 Ubangiji ya ce, “Zan kawo masifa a duniya. Zan hukunta dukan mugaye saboda zunubansu. Zan ƙasƙantar da kowane mai girmankai. Zan hukunta kowane mai izgili da mai mugunta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Zan hukunta duniya saboda muguntarta, mugaye saboda zunubansu. Zan kawo ƙarshe ga girman kan masu taƙama in kuma ƙasƙantar da ɗaga kan marasa tausayi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |