Ishaya 12:6 - Littafi Mai Tsarki6 Bari dukan waɗanda suke zaune a Sihiyona su yi sowa su raira waƙa! Gama Mai Tsarki, Allah na Isra'ila, mai girma ne, Yana zaune tare da mutanensa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Ku tā da murya ku kuma rera don farin ciki, ya ku mutanen Sihiyona, gama Mai Tsarki na Isra’ila da girma yake a cikinku.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |