Ishaya 12:5 - Littafi Mai Tsarki5 Ku raira waƙa ga Ubangiji, saboda manyan ayyuka da ya aikata. Bari dukan duniya ta ji labarin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Ku rera ga Ubangiji, gama ya aikata manyan abubuwa; bari a sanar da wannan ga dukan duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |