Ishaya 12:1 - Littafi Mai Tsarki1 Rana tana zuwa sa'ad da jama'a za su raira waƙa, su ce, “Ina yabonka ya Ubangiji! A dā ka yi fushi da ni, Amma yanzu kana yi mini ta'aziyya, ba za ka ƙara yin fushi da ni ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 A wannan rana za ku ce, “Zan yabe ka, ya Ubangiji. Ko da yake a dā ka yi fushi da ni, amma yanzu ka daina fushi da ni ka kuwa ta’azantar da ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |