Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ishaya 11:7 - Littafi Mai Tsarki

7 Shanu da beyar za su yi kiwo tare, 'Yan maruƙansu da kwiyakwiyansu za su kwanta lafiya. Zaki zai ci ciyawa kamar sā.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

7 Saniya da beyar za su yi kiwo tare, ƙananansu za su kwanta tare, zaki kuma zai ci ciyawa kamar saniya.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ishaya 11:7
2 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Jariri zai yi wasa kusa da maciji mai mugun dafi Amma ba zai cuta ba.


Kyarketai da 'yan raguna za su ci abinci tare, zaki kuma zai ci budu kamar yadda shanu suke yi. Maciji ba zai ƙara zama abu mai hatsari ba. A kan Sihiyona tsattsarkan dutsena, ba za a sami wani abu da zai cutar ba, ko wani mugun abu.”


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ