Ishaya 11:14 - Littafi Mai Tsarki14 Tare za su fāɗa wa Filistiyawa da yaƙi daga yamma, su washe mutanen da suke wajen gabas. Za su ci nasara a kan mutanen Edom da na Mowab, jama'ar Ammon kuwa za su yi musu biyayya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Tare za su fāɗa wa Filistiyawa da yaƙi daga yamma; tare za su washe mutane wajen gabas. Za su ɗibiya hannuwa a kan Edom da Mowab, Ammonawa kuma za su yi musu biyayya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |