Ishaya 11:1 - Littafi Mai Tsarki1 Gidan sarautar Dawuda kamar itacen da aka sare ne, amma kamar yadda rassa sukan toho daga cikin kututture, haka nan za a sami sabon sarki daga zuriyar Dawuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Toho zai fito daga kututturen Yesse; daga saiwarsa Reshe zai ba da ’ya’ya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |