Ishaya 10:34 - Littafi Mai Tsarki34 Ubangiji zai sassare su har ƙasa kamar yadda ake sassare itatuwa da gatari a tsakiyar kurmi, kamar yadda itatuwa mafi kyau na Lebanon za su fāɗi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202034 Zai sassare itatuwan jeji da gatari har ƙasa; Lebanon zai fāɗi a gaban Mai Iko. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |