Ishaya 10:22 - Littafi Mai Tsarki22 Ko da yake yanzu akwai jama'ar Isra'ila da yawa, yawansu kuwa kamar yashin teku, duk da haka, sai kaɗan ne za su komo. An tanada wa jama'a hallaka, sun kuwa cancanci hallakar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Ko da yake mutanenka, ya Isra’ila, sun zama kamar yashin bakin teku, raguwa ce kurum za tă komo. A ƙaddara hallaka, mai mamayewa da mai adalci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |