Ishaya 10:17 - Littafi Mai Tsarki17 Allah da yake hasken Isra'ila, zai zama wuta. Allah, Mai Tsarki na Isra'ila, zai zama harshen wuta, wanda zai ƙone kowane abu rana ɗaya, har da ƙayayuwa da sarƙaƙƙiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Hasken Isra’ila zai zo kamar wuta, Mai Tsarkinsu zai zama kamar wuta; a rana guda zai ƙone yă kuma cinye ƙayayyuwa da sarƙaƙƙiyarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |