Ishaya 1:8 - Littafi Mai Tsarki8 Urushalima kaɗai ta ragu, birnin da aka kewaye da yaƙi, ba wata kariya kamar rumfar mai ƙumu a gonar inabi, ko ta mai ƙumu a gonar kankana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 An bar diyar Sihiyona kamar rumfar mai ƙumu a gonar inabi, kamar bukka a gonar kabewa, kamar birnin da aka kewaye da yaƙi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |