Ishaya 1:5 - Littafi Mai Tsarki5 Me ya sa kuke ta tayarwa? Kuna so a ƙara muku hukunci ne? Ya Isra'ila, kanki duka rauni ne, zuciyarki da kwanyarki suna ciwo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Me ya sa za a ƙara yin muku dūka? Me ya sa kuka nace ga yin tayarwa? An yi wa dukan kanku rauni, zuciyarku duk tana ciwo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |