Ishaya 1:31 - Littafi Mai Tsarki31 Daidai kamar yadda busasshen itacen da tartsatsin wuta ya fāɗa wa, haka mutane masu iko za su hallaka ta wurin mugayen ayyukansu, ba wanda zai iya hana a hallaka su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 Mutum mai ƙarfi zai zama kamar rama, aikinsa kuma kamar tartsatsin wuta; duka za su ƙone tare, ba kuwa wanda zai kashe wutar.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |