Ishaya 1:29 - Littafi Mai Tsarki29 Za ku yi da na sani, ku da kuka taɓa yin sujada ga itatuwa da dashe-dashen masujada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 “Za ku ji kunya saboda masujadan ƙarƙashin itatuwan oak da kuka yi farin ciki; za a kunyata ku saboda lambun da kuka zaɓa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |