Ishaya 1:19 - Littafi Mai Tsarki19 Idan za ku yi mini biyayya kaɗai za ku ci kyawawan abubuwan da ƙasa take bayarwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 In kuna da niyya kuna kuma yi mini biyayya, za ku ci abubuwa masu kyau daga ƙasar; အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |