Ishaya 1:17 - Littafi Mai Tsarki17 Ku koyi yin abin da yake daidai. Ku ga an aikata adalci, ku taimaki waɗanda ake zalunta, ku ba marayu hakkinsu, ku kāre gwauraye, wato matan da mazansu suka mutu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Ku koyi yin nagarta; ku nemi adalci. Ku ƙarfafa waɗanda aka zalunta. Ku ba wa marayu hakkinsu, ku taimaki gwauruwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |