Ishaya 1:16 - Littafi Mai Tsarki16 Ku yi wanka sarai. Ku daina aikata dukan wannan mugun abu da na ga kuna aikatawa. I, ku daina aikata mugunta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Ku yi wanka ku kuma tsabtacce kanku. Ku kawar da mugayen ayyukanku daga gabana; Ku daina aikata mugunta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |