Irmiya 9:8 - Littafi Mai Tsarki8 Harshensu kibiya ce mai dafi, yana faɗar ƙarya, Kowa yana maganar alheri da maƙwabcinsa Amma a zuciyarsa yana shirya masa maƙarƙashiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Harshensu kibiya ce mai dafi; yana magana da ruɗu. Da bakinsa kowa yana maganar alheri da maƙwabcinsa, amma a zuciyarsa ya sa masa tarko. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |