Irmiya 9:15 - Littafi Mai Tsarki15 Domin haka, ni Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila, zan ciyar da mutanen nan da abinci mai ɗaci, in shayar da su da ruwan dafi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Saboda haka, ga abin da Ubangiji Maɗaukaki, Allah na Isra’ila yana cewa, “Ga shi zan sa wannan mutane su ci abinci mai ɗaci su kuma sha ruwan dafi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |