Irmiya 9:11 - Littafi Mai Tsarki11 “Ni Ubangiji na ce, zan mai da Urushalima tsibin kufai, Wurin zaman diloli, Zan kuma mai da biranen Yahuza kufai, inda ba kowa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 “Zan mai da Urushalima tsibin kufai, wurin zaman diloli; zan kuma lalace garuruwan Yahuda saboda haka ba wanda zai zauna a can.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |