Irmiya 8:9 - Littafi Mai Tsarki9 Za a kunyatar da masu hikima. Za su tsorata, za a kuma tafi da su. Ga shi, sun ƙi maganar Ubangiji. Wace hikima suke da ita? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Za a kunyatar da masu hikima; za su yi fargaba a kuma kama su. Da yake sun ƙi maganar Ubangiji, wace irin hikima kuka ce kuke da ita? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |