Irmiya 8:8 - Littafi Mai Tsarki8 Ƙaƙa za ku ce, “Muna da hikima, Dokar Ubangiji tana tare da mu”? Ga shi kuwa, alkalamin ƙarya na magatakarda, ya yi ƙarya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 “ ‘Yaya za ku ce, “Muna da hikima, gama muna da dokar Ubangiji,” alhali alƙalamin ƙarya na magatakarda ya yi ƙarya? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |