Irmiya 8:5 - Littafi Mai Tsarki5 Me ya sa, mutanen nan na Urushalima suke ratsewa, suke komawa baya kullayaumin? Sun riƙe ƙarya kan-kan Sun ƙi komowa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 To, me ya sa waɗannan mutane suka kauce? Me ya sa Urushalima kullum take kaucewa? Sun manne wa ƙarya; suka ƙi su dawo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |