Irmiya 8:17 - Littafi Mai Tsarki17 “Ni Ubangiji na ce, ‘Zan aiko muku da macizai, da kāsā, Waɗanda ba su da makari, Za su sassare ku.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 “Duba, zan aika macizai masu dafi a cikinku, kāsā, waɗanda ba su da maƙari, za su kuwa sassare ku,” in ji Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |