Irmiya 7:4 - Littafi Mai Tsarki4 Kada ku amince da maganganun nan na ruɗarwa, cewa wannan shi ne Haikalin Ubangiji. Wannan shi ne Haikalin Ubangiji, wannan shi ne Haikalin Ubangiji! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Kada ku dogara ga maganganun nan na ruɗarwa cewa, “Wannan shi ne haikalin Ubangiji, haikalin Ubangiji, haikalin Ubangiji!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |