Irmiya 7:31 - Littafi Mai Tsarki31 A cikin kwarin ɗan Hinnon sun gina bagade, mai suna Tofet, don su miƙa 'ya'yansu mata da maza hadayar ƙonawa. Ni ban umarce su su yi haka ba, irin wannan abu ba shi a zuciyata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 Sun gida masujadan Tofet a Kwarin Ben Hinnom don miƙa ’ya’yansu maza da mata a wuta, abin da ban yi umarni ba, ba kuwa yi tunaninsa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |