Irmiya 7:3 - Littafi Mai Tsarki3 Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila ya ce, ‘Ku gyara hanyoyinku da ayyukanku, ni kuwa zan ƙyale ku, ku zauna a wannan wuri. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Ga abin da Ubangiji Maɗaukaki, Allahna Isra’ila, yana cewa ku gyara hanyoyinku da ayyukanku, zan kuwa bar ku ku zauna a wannan wuri. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |