Irmiya 7:29 - Littafi Mai Tsarki29 “Ku aske gashin kanku, ku zubar da shi. Ku yi makoki a filayen tuddai, gama Ubangiji ya ƙi 'yan zamanin nan, ya rabu da su saboda fushinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 “ ‘Ku aske gashin kanku ku zubar; ku yi makoki a filayen tuddai, gama Ubangiji ya ƙi ’yan zamanin nan ya kuma rabu da su saboda fushin da suka ba shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |