Irmiya 7:16 - Littafi Mai Tsarki16 “Kai kuwa, Irmiya kada ka yi wa mutanen nan addu'a. Kada ka yi kuka ko addu'a dominsu, kada ka roƙe ni, gama ba zan ji ka ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 “Saboda haka kada ka yi addu’a don wannan mutane ko ka yi wani kuka ko roƙo dominsu, gama ba zan ji ka ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |